iqna

IQNA

muhammad jawad zarif
Tehran (IQNA) ministan harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa kasarsa ba ta neman yaki da kowa, amma za ta kare kanta idan an tsokane ta.
Lambar Labari: 3485513    Ranar Watsawa : 2021/01/01

Tehran (IQNA) Ministan harkokin wajen kasar Iran Muhammad Jawad Zarif ya aike da wata wasika zuwa ga babban sakataren majalisar dinkin duniya Antonio Guterres dangane da yadda Amurka take yi fatali da dokokin kasa da kasa.
Lambar Labari: 3484780    Ranar Watsawa : 2020/05/09

Ministan harkokin wajen Iran ya bayyana cewa, jinin Sulaimani ne zai tilasta wa Amurkawa ficewa daga yankin gabas ta tsakiya.
Lambar Labari: 3484397    Ranar Watsawa : 2020/01/09

Bangaren siyasa, dakarun kare juyin juya hali na kasar Iran sun fitar da bayani, wanda a cikinsa suke yin tir da Allawadai da matakin da Amurka ta dauka na kakaba wa Zarif takunkumi.
Lambar Labari: 3483906    Ranar Watsawa : 2019/08/02

Ministan harkokin wajen kasar Iran Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewa akwai shakku matuka dangane da harin da aka kai yau a kan jiragen dakon mai a tekun Oman.
Lambar Labari: 3483734    Ranar Watsawa : 2019/06/13

Bangaren kasa da kasa, Ministan harkokin wajen Iran ya bayyana takunumar Amurka akan kasar Iran da cewa suna matsayin aikin ta’addanci ne.
Lambar Labari: 3483516    Ranar Watsawa : 2019/04/04

Bangaren kasa da kasa, Ministan harkokin wajen kasar Iran Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewa, takunkumin da Amurka ta sake kakaba wa Iran, ya kara bakanta sunan Amurka a duniya.
Lambar Labari: 3483107    Ranar Watsawa : 2018/11/07

Bangaren kasa da kasa, ministan harkokin wajen kasar Iran Ya bayyana cewa masu daukar nauyin ta’addanci a yankin gabas ta tsakiya ne suke da hannu a harin Ahwaz.
Lambar Labari: 3483004    Ranar Watsawa : 2018/09/22

Bangaren kasa da kasa, Sarkin kasar Kuwait ya jinjina wa kasar Iran dangane da rawar da take bunkasa alakar tattalin arziki da Iraki, inda ya ce wannan na da matukar muhimmanci wajen habbaka tattalin arzikin kasar ta Iraki.
Lambar Labari: 3482397    Ranar Watsawa : 2018/02/15

Muhammad Jawad Zarif:
Bangaren siyasa, ministan harkokin wajen Iran Muhammad Jawad Zarif y ace za su kai karar amurka a gaban kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya kan zargin Iran da ta yin a bayar da makamai.
Lambar Labari: 3482218    Ranar Watsawa : 2017/12/20

Muhammad Jawad Zarif:
Bangaren kasa da kasa, ministan harkokin wajen kasar Iran Muhammad Jawad zarif ya bayyana cewa, yana fatan zaman da kasashen msuulmi suka gudanar a birnin Istanbul na kasar Turkiya Palastinu ya haifar da da mai ido.
Lambar Labari: 3481761    Ranar Watsawa : 2017/08/02